Halittan Jariri a matakai
Halittan Jariri a matakai
Allah ta'ala yana cewa: "me yasa ba ku neman daraja daga Allah * lalle ya hallice ku a matakai" nuh 13-14.
Allah ta'ala yana cewa: "me yasa ba ku neman daraja daga Allah * lalle ya hallice ku a matakai" nuh 13-14.
Haqiqar ilimi:
Haqiqar ilimi:
Harvey
shine farkon wanda ya fara nazari akan xan tsakon kaza ta hanyar
amfani da gilashin a shekara ta 1651, sannan kuma ya yi nazari akan
tayin barewa saboda wahalar da ya fuskanta wurin sanin haqiqanin yadda
ciki yake a farkon kamuwarsa, sai ya tabbatar dacewa ciki wani yanayi
ne na kumburin mahaifa. ashekara ta 1672 wani malami wai shi Graaf ya
gano qwayaye a mahaifa waxanda ake kira da" Graafian Follieles", kamar
yadda ya gano wasu kafafe acikin mahaifar zomo masu ciki, daga nan ya
gano cewa ciki ba kumburin mahaifa bane . aa kwayayene da suke
kyankyasuwa acikin mahaifa wato Blastoeysts. A shekara ta 1675 wani
malami mai suna Malpighi ya gano ttayin tsako acikin kwan kaza amma yaga
cewa baya buqatan maxadin kyankyasa daga namiji.ya gano cewa yana
kara girma amma ba akan matakai ba. Ta hanyar amfani da madubin likita
Leeuwenhock ya gano yadda kwayayen mutum ke ginuwa a matakin farko
ashekara ta 1677,amma ba su gano yadda abin ke kaiwa har likacin haihuwa
ba.,amma dai sun gano cewa tayi na hauhawa daga mataki zuwa mataki. A
shekara ta 1759 Wolff yayi hasashen yadda jariri ke girma akan matakai .
ashekara
ta1775 aka qarasa rikicin cewa jariri ba lokaci guda yake haxuwa ba sa
ya bi wasu matakai bayan gwajin da Spallanzani yayi akan wasu kwayoyin
halittu . a shekara ta 1827 bayan shekaru 150 kenan aka gano cewa wani
malami Von Baer ya gano kwayaye acikin wata karya mai ciki . sannan a
shekara ta 1839 Schleiden da Schwann suka gano yadda hallittan bil adam
ke hauhawa mai suna CELLS. Daga baya aka gano yadda haqiqanin lamarin
yaketa hanyar haxuwar kwayayen mace da maniyin namiji,.
Fuskacin mu'ujizar:
Fuskacin mu'ujizar:
ayoyi
sun tabbatar da cewa mutum na hauhawa ne mataki bayan mataki savanin
abin da aka sani abaya lokacin su Arastol na cewa a dunqule mutum yake
faruwa sannan ya girma har haihuwa
yanzu il;imin likitancin
zamani ya tabbar da yadda mutum yake hauhawa tun daga kwai har ya zuwa
kyankyasa da ikon Allah. Wannan shine abinda Ubangiji ya bamu labarinsa
acikin kur'ani mai girma na halittan mutum.
Halittan Jariri a matakai
Reviewed by Unknown
on
11:51 م
Rating:
ليست هناك تعليقات: